Labarai

Labarai

Ali Nuhu ya zama jakadan kamfanin cingam

Kamfanin dai ya dade yana samar da biskit da alawa da cingam, tun sama da shekara 40

Diezani ta maka EFCC a gaban kotu tana neman diyyar biliyan 100

Ta kuma bukaci su ba ta hakuri a manyan jaridun Najeriya uku

El-Rufai ya kori magatakardar Majalisar Kaduna

El-Rufai ya ce zai ci gaba da tsige mutane daga mukamansu har zuwa lokacin da zai sauka daga mulki.

Mika Mulki: Buhari ya zagaya da Tinubu fadar shugaban kasa

Buhari ya zaga da Tinubu don nuna masa muhimman wurare da ke fadar shugaban kasa.

Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Kaduna ya rasu

Tsohon shuagaban ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya.