Labarai

Labarai

An kashe masu haƙar ma’adinai 7 a Filato

Babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang kan harkokin ma’adinai, Emmanuel Solomon ne ya tabbatar da kai harin

ADC ta dakatar da shugabanta a Nasarawa

Sai dai Alaku ya yi watsi da hukuncin da jam’iyyar ta ɗauka a kansa.

An kama mai yi wa jami’an FRSC sojan gona yana ƙwace babura a Kano

Wanda ake zargin da aka cafke a ranar 19 ga watan Janairu, ɗan ƙauyen Bela ne da ke ƙaramar hukumar Ungogo ta Jihar Kano.

Gwamnan Gombe ya bai wa maharba kyautar motoci don inganta tsaro a Jihar

Gwamnan ya ce motocin za su taimaka wajen kai wa jama’a ɗauki a kan lokaci.

Ana zargin magidanci da yin lalata da agolarsa mai shekara 12 a Bayelsa

An zargi wani magidanci mai shekaru 40 da yin lalata da wata ’yar da yake riko mai shekaru 12 a Obunagha, karamar hukumar Yenagoa ta jihar Bayelsa.