Labarai

Labarai

“’Yan Najeriya da kansu za su roki Tinubu ya yi tazarce”

Shugabar Mata ta Jam’iyyar APC, Betta Edu, ta ce Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya ayyukan da har za su koma rokon sa ya yi wa’adi na biyu.

Gwamnan Nasarawa ya sauke kafatanin mukarrabansa

Gwamnan ya sauke mukarrabansa gabanin sake nada wasu don gudanar da sabuwar gwamnati a karo na biyu.

Aikin Hajji: Jihar Gombe ta Samu Kujeru 2,556

Ranar 3 ga watan Yuni za a fara jigilar maniyyatan Jihar Gombe su 2,556

Buhari ya yi bakin kokarinsa, ya kamata ya huta —Garba Shehu

Garba Shehu ya ce lokacin ya yi da Buhari zai koma gida ya huta.

Shugaban karamar hukuma ya rasu ana dab da rantsar da shi a Yobe

Ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya.