Labarai

Labarai

Yau ake fara bukukuwan mika mulki ga sabuwar gwamnati

Tinubu zai karbi rantsuwar fara aiki a matsayin shugaban kasar Najeriya na 16 a ranar 29 ga Mayu, 2023.

Jajibirin mika mulki: Buhari na neman biyan bashin N539bn na aikin shari’a

Kwana hudu kafin ya mika mulki, Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi sahalewar Majalisar Dattawa domin biyan bashin Naira biliyan 539 na aikin shari’

Bankuna za su fara ba da katin dan kasa mai hade da na ATM —Pantami

CBN ya ba wa bankuna izinin buga katunan ATM da za su kasance a matsayin katin shaidar dan kasar Najeriya ba tare da sun caji karin kudi ba

Ranar Juma’a jirgin ‘Nigeria Air’ zai iso Najeriya – Hadi Sirika

Jirgin zai fara tashi kafin Buhari ya sauka, in ji Ministan Sufuri

Kamfani ya kirkiro na’urar adana kayan miya su yi wata 3 ba su lalace ba

Kamfani ya kirkiro sundukin adana kayan miya su yi wata 3 ba su lalace ba