Labarai

Labarai

Aikin jarida zan koma idan na sauka daga mulki – Gwamnan Binuwai

Ya kuma ce ya yafe wa Buhari duk abubuwan da ya yi masa

Na yafe wa Buhari —Ortom

Ni ma ina so Ubangiji Ya yafe min kurakuraina.

Bankwana: Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni 7 a RMAFC

Shugaba Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni 5 na Hukumar Tsara Alashi, kwana bakwai kafin ya sauka daga mulki

Rancen Paris Club: Gwamnati za ta dawo wa jihohi kudadensu

Gwamnonin sun zabi Gwamna Abdulrahman na Jihar Kwara da kuma Seyi Makinde na Oyo a matsayin shugaba da mataimakinsa.

A gaggauta hukunta wadanda ke da hannu a harin Mangu —Lalong

Dubban jama’a da suka hada da maza da mata da yara da tsofaffi na gudun hijira a Filato.