Labarai

Labarai

Guguwa ta lalata gidaje 200 a Bauchi

Wadanda abun ya shafa sun nemi hukumomi da su kai musu dauki.

Barayi 2 da suka sace wayoyin hannu 48 sun shiga hannu a Katsina

Sun fasa shago, sun yi awon gaba da wayoyin hannu 48 a Tsohuwar Kasuwar Katsina

An kashe mutum 18 a wani sabon hari a Benuwai

Kakakin ‘yan sandan jihar ta ce gawarwakin mutum bakwai kadai aka gano kawo yanzu.

Hausawa sun zargi ’yan kabilar Kutep da kashe musu mutane a kauyen Taraba

Sai dai ‘yan kabilar ta Kutep sun musanta kai harin

Likitoci sun janye yajin aikin gargadin da suka shiga

Likitoci sun sanar da cewar za su koma bakin aikinsu a ranar Litinin.