An kashe matashi, an jikkata wasu 12 bayan zaɓen fid-da-gwanin APC a Sabon Gari
Wani wanda ya samu raunukan sara a fuska da Malam Yusuf Abdullahi, mahaifin marigayin, ya ce yana gida ne lokacin da aka sanar da shi cewa an harbi ɗa
Labarai
Wani wanda ya samu raunukan sara a fuska da Malam Yusuf Abdullahi, mahaifin marigayin, ya ce yana gida ne lokacin da aka sanar da shi cewa an harbi ɗa
An gargaɗi direbobi da su riƙa bin dokokin tuƙi da kuma kula da lafiyar motocinsu domin kauce wa irin wannan iftila’i.
Shaidun gani da ido sun bayyana wa Aminiya cewa mutane uku sun jikkata bayan ginin ya rufto kansu.
Binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa fashewar taya ce ta haddasa hatsarin.
Gargaɗin na zuwa ne yayin da alhazai daga sassa daban-daban na duniya ke ci gaba da isa Saudiyya domin gudanar da aikin Hajji.