Labarai

Labarai

Gobara ta kone azuzuwa 34 a makarantar kiwon lafiyar dabbobi ta Kano

Wata gobara da ta tashi ta kona azuzuwa 34 a Makarantar Kiwon Lafiyar Dabbobi da ke Karamar Hukumar Kabo a Jihar Kano.

Satar ayaba ya yi sanadin mutuwar mutum 2 a Kuros Riba

Effiong da Edet sun shiga bai wa hammata iska ne, inda kowanne daga cikinsu da ke riƙe da adda, suka riƙa sara wa juna.

’Yan Najeriya sun sha barasar tiriliyan N1.54 a wata 9

Manyan kamfanonin giya a Najeriya sun samar da jimillar kuɗaɗen shiga sama da tiriliyan N1.54 daga sayar da giya da sauran abin sha marasa giya cikin

Muna binciken hanyoyin rage ciyo wa Najeriya bashi — Ministan Kuɗi

Ministan Kuɗi, Wale Edun, ya ce Gwamnatin Tarayya ta ƙuduri aniyar rage yawan ciyo bashi yayin da take ƙara ƙoƙarin jawo jawo masu zuba jari daga ƙasa

Ɗalibai 160 sun kammala haddar Alƙur’ani a Tsangayar Sheikh Bala Lau a Jalingo

Ƙungiyar Izala ta kafa tsangayoyin haddar Alƙur’ani a jihohi da dama ciki har da Kaduna, Katsina, Jigawa da wasu sassan ƙasar.