Labarai

Labarai

DSS ta tabbatar da tsare Baffa Hotoro kan batanci ga Annabi

Hukumar ta ce Baffa Hotoro yana hannunta, bayan a baya ya karyata cewa hukumar ta kama shi kan zargin batanci ga Manzon Allah (SAW)

Muna binciken gwamnan Zamfara kan N70bn —EFCC

EFCC ta ce tana binciken Gwamna Bello Muhammad Matawalle na Jihar Zamfara, kan zargin badakalar Naira biliyan 70.

An kama ’yan Najeriya kan safarar hodar Iblis a Saudiyya

Nauyin hodar Iblis da aka kama a hannunsu ya haura nauyin buhun shinkafa ‘yar gwamnati

Yadda jama’a suka kashe barawon babur a ofishin ’yan sanda

Ana zargin matashin da yi wa kaninsa yankan rago sannan ya sace babur dinsa

Matawalle na da ’yancin neman a binciki Fadar Shugaban Kasa —Gwamnati 

Gwamna Matawalle ya bukaci EFCC, ta ya daina takura wa gwamnoni da bincike, ta waiwaya kan fadar Shugaban kasa da ministoci masu barin gado