Labarai

Labarai

An hada taransifomar lantarki 20 na Kamfanin Siemens a Najeriya —FGN Power

Gwamnatin Tarayya ta ce kashi 80 cikin 100 na kayan aikin samar da wutar lantarki da ta kulla yarjejeniya da kamfanin Siemens sun na hannunta

Direbobin kanta sun toshe hanyar Minna-Bida

Direbobin manyan motoci sun tare babbar hanyar Minna zuwa Bida da ke Jihar Neja kan zargin ‘yan sanda da cin zalinsu

’Yan Arewa ke jefa yankin cikin jahilci —Ministan Ilimi

Adamu Adamu ya ce duk ’yan Arewa na tutiya da addinin Musulunci wanda ke karfafa neman ilimi, amma su ke yi wa harkar neman ilimi zagon kasa.

Yau za a koma amfani da lambobin loda kati da data na bai-daya

Lambar loda katin waya ta bai-daya ita ce *311*lambar katin sannan#

Bom ya kashe dan ta’adda garin kai wa jami’an tsaro hari

Wani dan ta’adda ya mutu sakamakon tashin rigar kunar bakin wake da yake sanye da ita da nufin kai wa jami’an tsaro hari a Jihar Kaduna.