Kotun Kano ta tisa keyar matashin da ya kashe mahaifiyarsa zuwa kurkuku
Kotun Majistare ta Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wani matashi mai kimanin shekaru 22 bisa zargin sa da laifin kisan mahaifiyarsa ’yar kimanin s
Labarai
Kotun Majistare ta Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wani matashi mai kimanin shekaru 22 bisa zargin sa da laifin kisan mahaifiyarsa ’yar kimanin s
Sojoji sun ceto wata Dalibar Makarantar Chibok da ’ya’ya mata uku daga hannun kungiyar Boko Haram.
Wata mota makare da bama-bamai da ‘yan ta’addar kungiyar ISWAP suka tayar ta kashe sojoji uku a jihar Borno.
Kakakin ’yan sandan jihar ya shaida wa Aminiya a ranar Talata cewa kurar ta lafa, momai ya koma yadda aka saba, duk da rayuka 16 da rikicin ya lakume.
Mutum 16 aka kai sashin agajin gaggawa na asibitin Bajoga sakamakon karaya da raunuka da suka samu.