Jami’in EFCC ya mutu a wurin fada da abokan aikinsa
Fada tsakanin jami’an EFCC kan ajiyar kaya ya yi ajalin dayansu mai mukamin Sufeto a Jihar Sakkwato.
Labarai
Fada tsakanin jami’an EFCC kan ajiyar kaya ya yi ajalin dayansu mai mukamin Sufeto a Jihar Sakkwato.
Gwamna Lalong ya ce maharan sun kai harin ne kafin wayewar garin Talata a yayin da mutanen kauyen ke tsaka da barci.
Daya daga cikin ‘yan bindigar ya sheka lahira bayan arangamarsu da dan mutumin
Matashin da aka kama da sinki 605 na tabar wiwi ya ce shi bai taba dandawa ba
Mutum shida sun ji rauni.