Labarai

Labarai

Kotu ta tsare Dokta Idris Dutsen Tanshi a gidan gyaran hali

Alkalin kotun ya hana bayar da belin malamin.

Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyarsa da tabarya

Ya yi yunkurin kashe matar da guba amma hakarsa ba ta cimma ruwa ba.

Matashi ya kone gidan iyayen budurwarsa saboda yaudara

Wani matashi mai shekaru 24, Musa Abdullahi, ya banka wa gidan iyayen budurwarsa wuta saboda zargin ta yaudare shi. Tuni dai matashin da ke zaune a Un

Rikicin makiyaya da manoma ya yi ajalin mutum 38 a Nasarawa

Tun farko wani manomi ne ya kalubalanci wani makiyayi da ya saki dabbobinsa suka yi masa barna a gona.

Sojoji Sun Kashe Mayakan ISWAP 10 A Borno 

An kashe mayakan ne bayan da sojojin kasa suka dakile wani hari