Labarai

Labarai

’Yan kasuwa 2 sun yi kashin kunshi 193 na Hodar Iblis a hannun NDLEA

Daya daga cikinsu ya yi kashin kunshi 100 na Hodar Iblis wanda nauyinta ya kai kilo 2.137.

Rikicin Hausawa da Amotekun: Gwamnati ta yi mana adalci —Sarkin Hausawa

Rashin komawar Hausawa sabuwar kasuwa bayan cikar wa’adin da gwamnatin Ekiti ta ba su ya haddasa rikici da Amotekun

An kona gidaje da jikkata mutane a rikicin kabilanci a Taraba

Rikici kan nadin sarauta a garin Karim Lamido ya kai ga kona gidaje da shaguna da kuma jikkata mutane da dama

Bankin Musulunci zai ba wa Afirka $8bn domin noma da raya karkara

Al Jasser, ya bayyana gamsuwa da hadin gwiwar IsDB da AfDB, tare da cewa, cibiyoyin biyu sun ba da gudummawar ayyukan da suka kai sama da Dala biliyan

ISWAP ta kashe ’yan gudun hijira ta jikkata sojoji a Borno

Mayakan ISWAP sun kashe ’yan gudun hijira uku da jami’in tsaro daya, tare da jikkata sojoji takwas da fararen hula biyar a Borno.