An gano wurin da ’yan Boko Haram suke ɓoye man fetur a ƙarƙashin ƙasa
Dakarun sojin sun yi nasarar daƙile hare-hare da dama, ciki har da waɗanda aka kai da jirage marasa matuƙa.
Labarai
Dakarun sojin sun yi nasarar daƙile hare-hare da dama, ciki har da waɗanda aka kai da jirage marasa matuƙa.
A ranar Asabar ne dai wasu mahara suka shiga gidan inda suka hallaka mutanen ta hanyar yi musu kisan gilla.
Ajiyar kudin haya aka ba wa dalibin, amma ya buga cacar kwallon kafa da su, aka cinye shi.
Dakacin Kurmin Wali, Ishaku Ɗan’azumi, ya bayyana yadda ya tsira da kyar bayan ’yan bindiga sun yi garkuwa da shi; amma hukumomi sun ce an kasa kawo s
An kashe ’yan ta’adda da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harbin bindiga