Labarai

Labarai

Mutum miliyan 4 na fuskantar karancin abinci a Arewa maso Gabashin Najeriya —MDD

An samu cikas ga noman da aka yi a shekarar da ta gabata.

Majalisar Sakkwato ta kafa dokar hana tsadar aure

Za a kawo karshen tsada da almubazzarancin da jama’a ke yi a bikin aure a jihar.

Kotu ta dage shari’ar neman tube rawanin Sarkin Zazzau

Tsohon Wazirin Zazzau na kalubalantar rawanin Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli.

Kotun Koli ta tabbatar da Kawun Davido a kujerar Gwamnan Osun

Kotun ta kori karar da tsohon Gwamna, Oetola da ke kalubalantar cancantar Adeleke na tsayawa takara a zaben.

Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 a Sakkwato

Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 da suka tashi daga kauyen Dundeji zuwa Kambama a Karamar Hukumar Shagari ta Jihar Sakkwato.