’Yan bingida sun sace mutane 40 a coci a Kaduna
Gwamnatin Kaduna da rundunar ’yan sandan jihar ba su ce komai ba har yanzu dangane da harin.
Labarai
Gwamnatin Kaduna da rundunar ’yan sandan jihar ba su ce komai ba har yanzu dangane da harin.
’Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Karamar Hukumar Takum ta Jihar Taraba, Boyi Manja, bayan sun kashe dan sanda mai ba shi kariya.
Soji da Civilian JTF sun kashe kwamandoji da mayakan ISWAP a yankin karamar hukumar Konduga ta Jihar Borno.
Baya shekara biyu, an gama sako daukacin dalibai 96 da ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su daga FGC Birnin Yauri
ISWAP da Boko Haram na ci gaba da uzzura wa manoma da masunta a Borno.