Labarai

Labarai

Yakin Sudan: Karin ’yan Najeriya 130 sun dawo gida

Karin ’yan Najeriya 130 daga cikin wadanda suka makale baan barkewar yaki a kasar Sudan sun sauka a Abuja a yammacin ranar Juma’a.

Kasuwar Alaba da ke Legas ta yi gobara

Babbar kasuwar Alaba da ke yankin Ojo a Jihar Legas ta kama da gobara a ranar Juma’a.

An cafke matashin da ya kashe mahaifiyarsa a Kano

Matashin ya amsa wa ’yan sanda cewa shi ne ya kashe mahaifiyarsa kuma yana yin fataucin miyagun kwayoyi

’Yan Najeriya da ke Port Sudan na hanyar dawowa gida

jirgin da zai dauko su ya riga ya sauka, har an kwashi wasu daga cikinsu filin jirgin domin su fara hawa.

Sun kashe mai jego bayan karbar kudin fansarta sau biyu

Masu garkuwa da mutane sun kashe wata mai jego, bayan da suka karbi kudin fansarta sau biyu daga hannun iyalansau.