Labarai

Labarai

Yakin Sudan: ’Yan Najeriya na bi ta Saudiyya don dawowa gida

A ranar Litinin ake sa ran rukunin karshe da aka kwashe daga Khartoum za su isa Port Sudan, inda za su tsallaka zuwa Jidda

Mutum miliyan 4.3 za su fuskanci matsananciyar yunwa a jihohi 3 na Najeriya —MDD 

Za a fuskanci mummunar matsalar tamowa da mace-mace saboda karancin kai kayan agaji.

Zan ci gaba da biyan albashin ’yan sandan da aka kora daga aiki —Rarara

Rundunar ’Yan sandan ta Kasa ta ce ta kori jami’an ne a wani mataki na ladabtarwa.

An yi wa kananan yara 2 yankan rago a Filato

An yi wa samarin yankan ragon ne a wata gona a safiyar Lahadi

Adamawa: Sanarwar ‘nasarar Binani’ daidai ne —Kwamishinan Zabe

A wasikarsa ga Shugaban ’Yan Sandan Najeriya da ke nemansa, Hudu ya ce ya sanar da sakamakon zaben ne saboda dalilan tsaro