Labarai

Labarai

Gobara ta yi ta’adi a kasuwar ’Yan Katako a Zariya

A iya shagonmu, mun tafka asara ta kimanin naira miliyan 18 sakamakon wannan gobara.

Ruwa Da Iska Mai Karfi Sun Lalata Gidaje A Damaturu

Wani ruwan sama hade da iska mai karfin gaske sun lalata wasu gidaje a garin Damaturu, hedikwatarta Jihar Yobe.

Yadda na sha da kyar a rikicin Hausawa da Gbagyi a Abuja —Dan gwangwan

Rigimar ta faro ne tun ranar Asabar, amma sai ranar Litinin sojoji suka samu nasarar shawo kanta

An nada sabon Kwamishinan ’yan sandan Kano da wasu 11

Hukumar Aikin Dan Sanda ta tura sabbin kwamishinonin ’yan sanda zuwa jihohin Kano da Kaduna da wasu jihohi 10.

’Yan sanda 3 sun mutu a hatsarin mota a Kaduna

Daya daga cikin tayoyin motar ‘yan sanda ce ta fashe a kauyen Sako.