Labarai

Labarai

Rikicin Sudan: Kwaso dalibanmu da suka makale ba zai yiwu ba —Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta ce ba za a iya kwaso daliban Najeriya da ke karatu a kasar Sudan a halin yanzu.

Sankarau ya kashe yara 10, wasu 177 sun harbu a Yobe

Mutum 177 sun harbu da cutar sankarau, wadda ta kashe kananan yara 10 a Karamar Hukumar Nangere ta Jihar Yobe.

Kasashen da za su yi Kamar Sallah ranar Asabar

Kasashe 14 da ba za su yi Karamar Sallah ba sai ranar Asabar

Gwamna Buni ya taya musulmi murnar Sallah

Mu kaunaci juna kamar yadda addinin Islama ya koyar da mu.

Sarkin Fika Ya Raba Wa Marayu Kudi da Kayan Sallah

Sarkin ya yi kira ga masu kishin al’umma da su rika taimaka wa marayu a kodayaushe domin samun ingantacciyar rayuwa.