Labarai

Labarai

An dakatar da Kwamishinan ’Yan Sandan Adamawa

An maye gurbinsa da Kwamishinan ‘Yan Sandan Gombe

Sallah: Zulum Ya Biya Ma’aikatan Borno Albashin Afrilu

Zulum, ya amince da biyan albashin ma’aikatan jihar na watan Afrilu domin su samu damar gudanar da bikin Karamar Sallah cikin walwala.

Rarara ya nemi kotu ta yi watsi zargin taurin bashin N10m da ake masa

Ana dai tuhumarsa ne da taurin bashin Naira miliyan 10

Al’ummar Yahudawa sun shirya wa Musulmi buda-baki a Abuja

al’ummar Yahudawa mazauna Najeriya sun shirya wa Musulmi buda-baki na musamman a Abuja.

Yadda ’yan bindiga suka sace mutum 8 a hanyar kasuwa

An yi wa musu kwanton bauna an yi awon gaba da su a lokacin da suke dawowa daga kasuwa