Labarai

Labarai

Gobara ta cinye shaguna 50 a Tsohuwar Kasuwar Sakkwato 

Wutar ta cinye shaguna a layin kayan tireda da harkar canjin kuɗi da turare da sauran kayan abinci na kwali

Ja’oji ya yi Allah-wadai da kashe matar aure da ’ya’yanta 6 a Kano

Hadimin ya yi kira ga hukumomi da su tashi tsaye wajen kare rayukan al’umma.

’Yan bindiga sun kashe uban garin Dalijan a Sakkwato

Garin Dalijan yana da iyaka da Tangaza da Gudu, yankunan da Lakurawa suka matsawa da hare-hare.

Fitaccen ɗan kasuwa a Kano, Bature Abdulaziz ya rasu

Bature Abdulaziz ya riƙe muƙamin shugaban ƙungiyar ’yan kasuwar Kantin Kwari da ke ƙwaryar birnin Dabo.

Yadda jama’a suka yi cikar ƙwari a Maulidin Inyass karo na 40 a Katsina

Jihar Katsina ta yi cikar ƙwari da jama’a waɗanda suka halarci bikin mauludin na bana.