Labarai

Labarai

Zaben Adamawa: Fintiri ya bukaci magoya bayansa su kwantar da hankali

Fintiri ya ce abin da kawai INEC za tab yi ta tsira da mutuncinta shi ne adalci

An kashe mutum 6 a zaben ranar Asabar a Kano

Mazauna kauyen sun ce duk wadanda aka kashe ba ‘yan garin ba ne

Ganduje ya yi bankwana ya nemi afuwar Kanawa

Wasu lokutan ma wani ne zai aikata ba daidai ba a madadinka, saboda haka duk wadanda na sabawa, ina rokon su yafe min.

DSS ta kama Baffa Hotoro kan zargin yi wa Annabi batanci

DSS ta ce rayuwar malaman tana cikin hatsari.

Sojoji sun harbe barawon akwatin zabe a Kebbi

Sai dai wasu mutanen yankin sun yi zargin cewa wakilin jam’iyyar PDP ne.