Labarai

Labarai

ISWAP ta haramta wa mazauna shiga yankin da ta yi sansani a Yobe

ISWAP ba ta son ganin kowa a yankin da mayakanta ke walwala a matsugunninsu.

Gwamnan Adamawa: Yadda ake yin karashen zabe

Kananan hukumomi 20 ne ake gudanar da zaben a wasu rumfuna 69, wadanda sakamakonsu zai tabbatar da wanda lashe zaben gwamna na 2023.

An kashe almajiri an kwakule idonsa a Jigawa

Wasu da ba san ko su wane ne ba sun kashe wani almajiri sannan suka kwakule idonsa a Jihar Jigawa.

’Yan sanda sun kashe ’yan bindiga 3 a Nasarawa

‘Yan sandan sun kashe wadanda suke zargin tare da ceto wani mutum da aka sace a yankin.

Mayakan Boko Haram sun kashe mutum 10 a Yobe

Mayakan na Boko Haram sun yi wa mutanen kwanton bauna.