Labarai

Labarai

Daliba ta rasu ana tsaka da daukar lacca

Aminat ta rasu ranar jajibirin bikin rantsar da su a matsayin sabbin dalibai, wanda ya zo daidai da zagayowar ranar haihuwarta

Gwamnati za ta binne gawarwaki 49 a rami guda a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta binne wasu gawarwaki 49 a rami daya idan ’yan uwan masu su ba su zo sun tafi da su ba.

An ceto leburori 25 da bene mai hawa 7 ya rushe a kansu a Legas

An ceto leburori 25 da suka makale a cikin baraguzan wani bene mai hawa bakwai da suke aikin ginawa da ya rushe da su a ciki

Tazarar haihuwa: Gwamnatin Gombe Ta Sayo Maganin N35m

Gwamnatin Gombe ta sayo magunguna bayar da tazarar haihuwa na Naira miliyan 35 domin amfanin matan jihar. Kodinatar Shirin ba da Tazarar Haihuwa a Ma&

Shan Shisha zai iya haifar da ciwon zuciya —Bincike

Binciken ya gano akwai alaka tsakanin cutar da shan Shisha