Labarai

Labarai

An kashe mana mutum 89 cikin wata 3 —Al’ummar Apa

Kungiyar ta musanta cewar hare-haren na da nasaba da rikicin sarauta.

Shugaban masu rinjaye na Majalisar Kogi ya yi murabus

Shugaban masu rinjayen ya sauka don nuna adawa da zargin da ake masa.

Sojoji sun rufe gidajen karuwai a Borno

Matakin na zuwa ne bayan wani rahoton Daily Trust.

Za a sa kyamarorin tsaro na N495m a tashoshin jirgin kasan Abuja-Kano

Gwamnatin Tarayya ta amince a sanya na’urorin daukar hoton kwakwaf na jikin fasinjoji da kayayyakinsu a tashoshin jirgin kasa da ke jihohin Kano

’Yan bindiga sun kashe mutum 9, sun sace 20 a Kaduna

A baya-bayan nan sojoji sun kashe kasurguman ‘yan bindiga a Kaduna.