Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe jagoran ’yan bindigar Kaduna Danwasa

El-Rufai ya yaba wa kwazon sojojin na ci gaba da tabbatar da tsaro a fadin Jihar.

Majalisar Kano ta karbi bukatun Ganduje kan masarautu da sauransu

Majalisar ta ce gwannan ya aike da wasu kudire-kudire don aiwatar da su a matsayin doka.

Buhari ya ziyarci kabarin Manzon Allah (SAW)

Buhari ya ziyarci kabarin Manzon Allah (SAW) da ke birnin Madina na kasar Saudiyya a ziyar aikinsa ta karshe a matsayin shugaban kasa.

Mutum 12 sun rasu a hatsarin mota a Ebonyi

Kwamandan FRSC a Jihar ta tabbatar da faruwar hatsarin.

An dawo da ’yan Najeriya 104 da suka makale a Chadi —NEMA

Hukumar ta ce za ta horar da su sana’o’i don su dogara da kansu.