Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun harbe mutum 2, sun sace dan kasuwa a Kano

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar ya ce zai yi karin haske da zarar ya samu labarin faruwar lamarin.

’Yan banga sun cafke ’yan bindiga 6, sun ceto mutum 7 a Nasarawa

Al’ummar yankin sun nuna jin dadinsu kan yadda ’ bangar ke kokarin kawo zaman lafiya a yankin.

Matasa sun jefe direban mota har lahira a Ondo

Matasan sun kashe direban sakamakon take wash mutum biyu da ya yi.

Wa’azi: Gwamnatin Bauchi ta gargadi malamai kan tada zaune-tsaye

Gwamnatin ta ce ba za ta lamunci duk furucin da zai iya kawo yamutsi daga wajen masu wa’azi ba.

’Yan bindiga sun sace basarake da wasu mutum 13 a Abuja

A cikin dare ’yan bindigar suka kutsa kauyen Chida da ke Karamar Hukumar Kwali suka sacw mutanen.