Labarai

Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Naira Ta Dawo Da Satar Mutane

Bayanai daga sassan Najeriya kan halin da ake ciki

Ramadan: Masu karamin karfi 750 sun sami tallafin abincin azumi a Kano

Mutum 750 ne suka rabauta da tallafin

Zulum ya kaddamar da fara gina gadar sama ta biyu a Borno 

Za a gina gadar ce a kan kudi Naira biliyan 5.8

Ramadan: Kamar bara, bana ma ‘yan sanda sun hana Tashe a Kano

Rundunar ta ce duk wanda aka kama yana karya dokar zai yaba wa aya zakinta

An kashe mahaifin dan kasuwa an sace shi a Birnin Tarayya

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan kasuwa tare da ’yarsa bayan sun kashe mahaifinsa a Yankin Babban Birnin Tarayya.