Tankar ruwa ta take wasu kananan yara har lahira a Neja
Wata tankar dakon ruwa ta take wasu kananan yara mata biyu har lahira a unguwar Kwarkota da ke yankin Dutsen-Kura Gwari a Minna, Jihar Neja
Labarai
Wata tankar dakon ruwa ta take wasu kananan yara mata biyu har lahira a unguwar Kwarkota da ke yankin Dutsen-Kura Gwari a Minna, Jihar Neja
Dakarun Najeriya na Operation Hadin Kai sun dakile hare-hare uku na kungiyoyin ISWAP da Boko Haram a Arewa maso Gabashin Jihar Borno
Maharan sun kashe mutanen uku sannan suka tsere.
’Yan sanda uku sun rasu a wani harin kwanon bauna da ’yan bindiga suka kai musu a garin Agor da ke kan hanar Agarra-Auchi a Jihar Edo.
Gwamnatin ta bai wa daliban hutun ne saboda watan Ramadan.