’Yan bindiga sun sace basarake a Filato
Wasu mahara sun yi awon gaba da hakimin al’ummar Chip da ke Jihar Filato, Sunday Dajep, da karfin bindiga.
Labarai
Wasu mahara sun yi awon gaba da hakimin al’ummar Chip da ke Jihar Filato, Sunday Dajep, da karfin bindiga.
Ya ce Shugaban ya bata rawarsa da tsalle a karshen mulkinsa
Ta ce za a cire tallafin ne a watan Yuni mai zuwa
Yanzu haka basaraken na can kwance a asibiti
’Yan bindiga sun hallaka mutum 10 tare da kona gidaje sama da 50 a yankin Aloko-Oganenigwu da ke Karamar Hukumar Dekina ta Jihar Kogi.