Labarai

Labarai

Mahara sun kashe mutum 10 sun kona gidaje 50 a Kogi

’Yan bindiga sun hallaka mutum 10 tare da kona gidaje sama da 50 a yankin Aloko-Oganenigwu da ke Karamar Hukumar Dekina ta Jihar Kogi.

Boko Haram: Nakiyoyi sun kashe fararen hula 755 a Najeriya

Fargabar tana hana musu shiga cikin dazuka ballantana su noma gonakinsu

Kotu ta daure barawon babur wata 9 a gidan yari

Shi da abokansa suka sace babur din bayan mai shi ya faka a kofar gida

Yadda gobara ta yi ajalin magidanci da iyalinsa a Kafanchan

Wata gobara da ba a san musabbabinta ba ta yi ajalin wani magidanci tare da matarsa da ’yar rikonsu a Kafanchan, Jihar Kaduna

Mutum 3 sun kone kurmus a hatsarin mota a Kano

Motar ta kone wasu fasinjoji uku mata kurmus.