Labarai

Labarai

Tashar ajiye manyan motoci za ta samar wa matasa 5,000 ayyuka a Yobe – Kwamishina

An bayyana cewa, tashar ajiye manyan motocin ɗaukar kaya da Gwamnatin Jihar Yobe ta gina a garin Potiskum kan iya samar da guraben ayyuka ga matasa du

Ruwan wuta ya sa ’yan bindiga sun fara neman sulhu a Kogi – Gwamnati

Gwamnatin Jihar Kogi ta ce wasu ’yan bindiga sun fara neman tattaunawa domin su ajiye makamansu su rungumi zaman lafiya sakamakon ruwan wutar da ake m

’Yan Najeriya sun sha litar man fetur miliyan 63.7 a watan Disamba – NMDPRA

Wani rahoton Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Najeriya (NMDPRA) ya nuna cewa ’yan Najeriya sun sha man fetur har lita miliyan 63.7 a watan Disamb

Mai faci ya kitsa garkuwa da kansa domin karbar fansar N12m daga ’yan uwansa

’Yan sanda sun kama wani mai mai faci mai shekaru 34, mai suna Idris Isiaka, wanda ake zargin ya kitsa garkuwa da kansa domin ya karɓi kuɗi daga iyali

Gwamnatin Tarayya ba ta biyan ’yan bindiga kuɗin fansa — Ministan Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada matsayinta cewa ba ta biyan kuɗin fansa ga waɗanda aka yi garkuwa da su.