Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kai sabon hari tare da kashe tsohuwa mai shekaru 75 a Neja

Maharan sun fasa shaguna tare da yin awon gaba da kayan abinci masu yawa.

Mutum 24 da aka sace a coci a Kogi sun kuɓuta

Al’ummar yankin na neman ɗauki domin ganin an sako ragowar waɗanda ke hannun maharan.

JAMB ta sanar da ranar fara sayar da fom din UTME da DE na 2026

Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da fara sayar da fom din neman zana jarrabawar UTME da ta DE na shekarar 2026

Yau Najeriya za ta kece raini da Maroko a gasar cin kofin nahiyar Afirka

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, za ta fafata da Atlas Lions ta Morocco a wasan kusa da na ƙarshe na gasar cin kofin nahiyar Afirka (AF

HOTUNA: Rayuka sun salwanta a haɗuran mota a Zariya

Haɗuran uku sun auku ne a ranar Talata, 13 ga Janairu, 2026, a wasu sassa na ƙaramar hukumar Sabon Gari da ke Zariya.