Labarai

Labarai

Dalilin da Tinubu ya tafi ziyara kasashe uku

Buhari ma dai na yawan tafiye-tafiyen ganin likita a ketare.

Ramadan: An rage wa ma’aikata lokacin aiki a Jigawa

Ana sa ran ma’aikatan su ribaci lokacin su yi wa jihar addu’ar samun habakar tattalin arziki.

Sarakunan Kano da Gaya sun taya Abba Gida-Gida murnar lashe zabe

Sarakan biyu sun taya sabon zababben gwamnan na Kano murnar lashe zabe.

Mutum 30 sun shiga hannu kan kawo cikas a zaben Gwamna a Ogun

Za a gurfanar da su a gaban kotu don zartar musu da hukuncin da ya dace.

An daure matashi shekara 4 kan aikata sata a Abuja

Kotun ta bai wa matashi zabin biyan tarar Naira 250,000.