Labarai

Labarai

Matawalle ya rungumi kaddara kan faduwa zaben Gwamnan Zamfara

Matawalle ya sha kaye a hannun dan takarar jam’iyyar PDP, Dauda Lawal Dare.

Babu wanda ya lashe zaben Shugaban Najeriya na 2023 – Mataimakin Peter Obi

Mataimakin na Peter Obi, ya ce babu wanda ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi.

Mata sun yi zanga-zanga a Kaduna kan sakamakon zaben gwamna

Matan sun yi zanga-zangar ne kan nuna rashin amincewarsu da sakamakon zaben gwamnan Jihar.

NNPP ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya yi a Kano

NNPP ta ce ta dage zanga-zangar sai nan gaba

Ramadan: Ba daidai ba ne ’yan kasuwa su rika kara farashi saboda azumi – Buhari

Buhari ya kuma bukaci Musulman Najeriya da su taimaki juna a watan