Labarai

Labarai

An kama mutumin da ya yi lalata da ’yar cikinsa a Legas

Mahaifin ya jima yana kai wa ‘yar tasa hari.

Mahara sun kone wata babbar kotu a Ebonyi

Wannan dai na kara wutar kai hare-hare a yankin Kudu Maso Gabas.

Masu tattakin zuwa Kano saboda nasarata su daina –Abba Gida-Gida

Abba ya bukaci a masa addu’a a maimakon yin tattaki saboda nasararsa.

’Yan bindiga sun sace matashiya a Ondo, sun bukaci miliyan 10

Maharan sun bukaci a biya su miliyan 10 a matsayin kudin fansa.

An kama wanda ya kitsa kai wa sojoji hare-hare a Borno 

Ya shiga hannu bayan an gano yadda yake bayyana bayanan sojoji ga kwamdojin Boko Haram.