Labarai

Labarai

An kama wanda ya kitsa kai wa sojoji hare-hare a Borno 

Ya shiga hannu bayan an gano yadda yake bayyana bayanan sojoji ga kwamdojin Boko Haram.

Majalisa za ta binciki musabbabin yawan hatsarin jirgin kasa a Najeriya 

Majalisar ta ce ba a taba yin bincike don hana faruwar hakan a gaba ba.

Rikicin Zabe: Mutum 6 za su fuskanci hukunci a Legas

Rundunar ta ce an same su da laifuka daban-daban a Jihar.

Ba mu gamsu da zaben Bauchi ba, kotu za mu tafi – APC

Dan takarar ya yi zargin an tafka magudi a zaben Jihar

Yara miliyan 78 na fuskantar barazana saboda rashin tsaftataccen ruwan sha a Najeriya

Kaso daya cikin uku na yara a Najeriya ba sa samun tsaftattacen ruwan sha a gidajensu.