Gwamnatin Kano ta sanya dokar hana fita
Gwamnatin Kano ta ce sanya dokar hana fitar ta zama dole, saboda dalilan tsaro
Labarai
Gwamnatin Kano ta ce sanya dokar hana fitar ta zama dole, saboda dalilan tsaro
tazarar kuri’un da ke tsakanin manyan ‘yan takarar zaben 45,278 bai kai kuri’un da aka soke ba
Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina na jam’iyyar PDP, Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke ya zargi jam’iyyar APC mai mulki da tada rikici a mazaɓarsa. Sanata La
Kasuwar Gamboru ita ce kasuwa ta biyu mafi girma a Maiduguri, bayan Kasuwar Monday, wadda ta yi gobara, mako uku da suka gabata.
Sojoijn Najeriya sun dakile wani hari da mayakan kungiyar ISWAP suka kai wa masu zabe a garin Damboa da ke Jihar Borno.