’Yan daba sun kashe mutum, sun jikkata wasu a wurin zabe
An harbe mutum daya har lahira, wasu da dama kuma sun jikkata a lokacin da bata-garin suka yi dirar mikiya a wuraren zabe
Labarai
An harbe mutum daya har lahira, wasu da dama kuma sun jikkata a lokacin da bata-garin suka yi dirar mikiya a wuraren zabe
Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Biu da ke Jihar Borno ana tsaka da zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jiha.
’Yan sace dan takarar mataimakin Gwamnan Jihar Kuros Riba a Jam’iyyar YPP a jajibirin ranar zabe.
Sojoji sun karrama gwaron musabakar da kyautar kujerar Umrah
Amarya Sakina dai bazawara ce, kuma tun kafin aurenta na fari ta shiga Jami’ar Jihar Bauchi da ke Gadau