Labarai

Labarai

’Yan sanda sun cafke mutum 6 kan laifukan zabe a Benuwai

Rundunar ta ce ba za ta ragawa masu shirin tada yamutsi a zaben da ke tafe a jihar ba.

Zabe: Gwamnan Osun ya ayyana Juma’a a matsayin hutu

Gwamnan ya bai wa ma’aikatan gwamnatin jihar hutun don shirin zaben ranar Asabar.

Sojoji sun fatattaki ’yan bindiga, sun kwato rokoki a Zamfara

Dakarun sojin sun yi nasara kwato roka daga hannun ‘yan bindigar.

Ban janye wa kowa ba —Dan takarar gwanan LP a Kaduna

Dan takarar ya ce ya shirya karawa a zaben gwamnan da za a yi a ranar Asabar.

Zaben Kano: Kotu ta amince DSS ta ci gaba da tsare magoya bayan NNPP

Kotu ta amince DSS ta ci gaba da tsare wasu magoya bayan Jam’iyyar NNPP da hukumar ta cafke a Jihar Kano, har na tsawon kwana bakwai.