An daƙile wani harin ’yan bindiga a Gombe
Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe huɗu na asubahin ranar Talata, bayan samun rahoton wasu ’yan bindiga suna yunƙurin kai hari.
Labarai
Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe huɗu na asubahin ranar Talata, bayan samun rahoton wasu ’yan bindiga suna yunƙurin kai hari.
An gudanar da jana’izar mutane biyar da suka rasu a wani hatsarin tankar iskar gas a Karamar Hukumar Akko da ke Jihar Gombe.
Gobarar ta lalata kusan dukkan ajujuwan makarantar da littattafan karatu, da babban ɗakin jarabawa
Dakarun rundunar Operation DESERT SANITY V, sun ci gaba da ragargaza a yankin Azir-Wajiroko, inda suka tilasta wa mayaƙan ƙungiyar 11 miƙa wuya tare d
’Yan ta’adda sun kashe mahalarta ɗaurin aure sun sace amarya da wasu mutane 16 washegarin da gwamnatin jihar ta bayyana dalilan shirinta na sako