Labarai

Labarai

Rikicin siyasa: An kashe mutum 1 an jikkata 14 a mahaifar gwamnan Bauchi

Mutum guda ya mutu, wasu 14 sun jikkata a rikicin siyasa da ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyun PDP da APC a garin Duguri

An gurfanar da wata mata kan cizon dan sanda

An gurfanar da matar ne kan cizon dan sanda yayin da ya ke bakin aikinsa a Ogun.

Ban So Ummita Ta Mutu Ba —Dan China

Dan China ya gabatar wa kotu bidiyon kayan bikin aure da ya saya wa Ummita da gidan da take ginawa a Abuja

ISWAP ta kanshe ’yan gudun hijira 35 a Borno

Mayakan kungiyar ISWAP sun kashe masunta 35 ’yan gudun hijira da suka je yin su a yankin Mukdolo da ke Karamar Hukumar Ngala ta Jihar Borno.

Gobara ta kone shaguna 19 a Kasuwar Rimi a Kano

Kakakin hukumar ya ce ba a samu asarar rai a gobarar ba.