Ba wa sojoji aikin tsaron cikin gida na karya ’yan sanda — Buratai
Buratai ya soki yadda ake ta amfani da sojoji wajen tsaron cikin gida, da cewa hakan na raunana karfin ’yan sanda da kuma takura rundunar soji
Labarai
Buratai ya soki yadda ake ta amfani da sojoji wajen tsaron cikin gida, da cewa hakan na raunana karfin ’yan sanda da kuma takura rundunar soji
Binciken da aka gudanar ya nuna hatsarin ya faru ne sakamakon tuƙin ganganci daga ɓangaren direban ƙaramar motar.
An jibge ƙarin jami’an tsaro a gidan Gwamnatin Jihar Kano a safiyar Litinin a yayin da ake dakon sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Majalisar ta ce duk waɗanda ake zargi, kamata ya yi su yi bayanin kan tuhume-tuhumen da ake musu.
A mako mai zuwa ne tawagar Najeriya za ta fafata da Moroko, mai masaukin baƙi, a wasan kusa da ƙarshe na gasar.