Labarai

Labarai

Ruwan sama ya lalata gida 105 a Ekiti

Akalla gidaje 105 ne suka lalace sakamakon ruwan mai hade da iska.

Mun gano ’yan siyasar Kano da ke shirin dauko bakin ’yan daba —’Yan sanda 

’Yan sanda a Kano sun bankado shirin ’yan siyasa na dauko hayar bakin ’yan daba don tayar da tarzoma a lokacin zaben gwamna da ’yan majalisar jiha da

Sojoji sun dakile harin Boko Haram a Monguno

An shafe tsawon minti 30 ana dauki ba dadi da mayakan na Boko Haram.

’Yan sanda sun tabbatar da kisan hakimi a Kano

Hakimin ya rasu a asibiti yayin da yake karbar kulawa daga likitoci.

‘Yan sanda sun kashe ‘yan bindiga 2 a Bauchi

‘Yan sandan sun ceto matashin da maharan suka yi kokarin sacewa.