Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe DPO a Zamfara

Wasu ’yan bindiga sun harbe DPO na garin Maru a Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara, SP Kazeem Raheem.

Mahara sun kashe mahaifin shugaban karamar hukuma a Kano

Wasu ’yan bindiga sun harbe mai unguwar Maigari a Karamar Hukumar Rimin Gado ta Jihar Kano, Alhaji Dahiru Abba a gidansa.

An tsawaita lokacin aikin Keke NAPEP a Yobe

Gwamnatin Yobe ta tsawaita lokacin aikin masu sana’ar haya da Keke NAPEP zuwa karfe 8 na dare

Dan tsohon Shugaban Najeriya Abacha ya rasu

Abdullahi Sani Abacha ya rasu yana tsakar barci.

’Yan bindiga sun sace iyalan Sarki a Taraba

A ranar Alhamis barayin suka je gidan sarkin da nufin sace shi, amma ba su samu sa’a ba.