Labarai

Labarai

Zaben Tinubu alamar nasara ce ga Najeriya —Akpabio

Akpabio ya ce lashe zaben da Tinubu ya yi wata alamar nasara ce ga Najeriya.

Hajjin 2023: Za a fara jigilar maniyyata a watan Mayu —NAHCON

Hukumar ta ce tana so ta kammala shirye-shiryenta a kan lokaci don kaucewa samun matsala.

Gobara ta kone shaguna 80 a Kasuwar Kurmi

Hukumar ta ce za ta gudanar da bincike kan musabbabin tashin gobarar.

Kotu ta tura Alhassan Doguwa gidan yari

Rundunar ’yan sandan Kano na zargin Alhassan Doguwa da kisan kai.

Kar ku tada rikici a Najeriya saboda zabe —WAEF ga ’yan siyasa

Kungiyar Dattawan Afirka ta Yamma (WAEF) tayi kira ga ’yan siyasa da jam’iyyu da magoya bayansu, su ci gaba da zama lafiya bayan sanar da sakama