Labarai

Labarai

INEC ta soke zaben akwati 7 a Kogi

Ta ce harin da aka kai rumfunan zabe hakan saba wa Dokar Zabe ne

Atiku ya lashe akwatin Gwamnan Gombe

Kuri’a 215 atiku ya samu, yayin da Tinubu na jam’iyyar gwamnan ya tashi da 186

EFCC ta cafke wata mata dauke da Katin zabe 18 a Kaduna

EFCC ta cafke ta a ranar zabe dauke da shafi 17 na jerin sunayen masu zabe da bayanan bankinsu da lambobin waya

INEC ta dage zaben Sanatan Inugu ta Gabas

INEC ta dage zaben zuwa ranar 11 ga watan Maris.

Bata-gari sun tsarwatsa masu zabe a Kano

Aminiya ta kuma samu labari cewa kura ta lafa sanna aka ci gaba da zabe.