Labarai

Labarai

NDLEA ta ƙwace ƙwayoyin N480bn a hannun wasu ’yan Mexico da ta kama

NDLEA sun gano tare da rufe wata babbar maɓoyar ƙera sinadarin methamphetamine a wani daji da ke Abidagba a Jihar Ogun.

An bindige mutane 5 a harin masallaci a Amurka

Mahara sun bude wuta a masallaci mafi girma yankin San Diego da ke California a kasar Amurka.

Ana zargin dan NYSC ya soka mahaifinsa wuka har lahira

Abin ya faru ne bayan mahaifin ya kai wa dan nasa ziyara a Abuja daga Legas, inda mahaifin ya nuna rashin amincewarsa da bakin halaye marasa kyau da y

Tsohon Ministan Sufuri Alƙali ya janye daga neman takarar Gwamnan Gombe

Sa’id Ahmed Alƙali shi ne tsohon minista na biyu a cikin mutanen da suka janye daga neman takarar Gwamnan Gombe bayan tsohon Ministan Sufuri, Is

’Yan ta’adda sun kashe sojoji 7 a Sakkwato

Bayanai sun ce mayaƙan Lakurawa sun kai wa dakarun farmaki ne a yayin da suke ƙoƙarin gyara motar su da ta lalace a kan hanya.